Tuesday, 31 October 2017

Shugaba Buhari ya gana da sabon sakataren gwamnati Mr. Boss Mustafa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da sabon sakataren gwamnati Mr. Boss Mustafa yau a fadarshi dake Abuja, a jiyane dai shugaba Buhari ya sakuke Babachir daga mukamin sannan ya nada Mustafa, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment