Tuesday, 31 October 2017

Shugaba Buhari ya jagoranci taron masu fada aji na jam'iyyar APC

A jiya ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron masu fada aji na jam'iyyar APC, taron ya samu halartarshugban majalisar dattijai Bukola Saraki, shugaban APC din John Oyegun, Mataimakin shugaban kasa farfesa Yemi Osinbajo, kusa a jam'iyyar ta APC Bola Ahmad Tinubu da wasu gwamnoni.
No comments:

Post a Comment