Thursday, 26 October 2017

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli, ana sa ran amincewa da kasafin kudi

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa a yau Alhamis, abubuwan da sukafi daukar hankali a wajan zaman shine maganar kasafin kudin shekarar 2018 da yakai naira triliyan bakwai da biliyan tara da ake saran majalisar zata amince dashi.Haka kuma rashin ganin ministan cikin gida a gurin Abdulrahman Dambazau wanda a ma'aikatarshine Maina wanda ake maganar ta yaya aka maido dashi aiki yake, yasa mutane sun rika tambayar meke farauwa?.No comments:

Post a Comment