Friday, 27 October 2017

Shugaba Buhari yayi shar a wadannan hotunan, Lauretta Onochie ta godewa AllahShugaban kasa Muhammadu kenan a wadannan hotunan nashi da suka nuna irin yanda ya samu karin karfin jiki da kuma lafiya, an dauki hotunanne a yau Juma'a lokacin da kungiyar magoya bayanshi suka kaimai ziyara a fadarshi dake Abuja, me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin kafafen watsa labarai Lauretta Onochie ta saka wadannan hotunan a dandalinta na sada zumunta inda tace "Kalli shugaban kasar mu a yau, Daukaka ta tabbata ga Allah mahaliccin Duniya da Lahira daya amsa addu'ar 'yan Najeriya(ta nemawa shugaba Buhari lafiya).


No comments:

Post a Comment