Tuesday, 10 October 2017

Shugaba M Buhari ya gana da Gwamna Abiola Ajimobi


Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Oyo Gwamna Abiola Ajimobo a fadarshi dake Abuja, sun tattauna batutuwan cigaba tare.No comments:

Post a Comment