Wednesday, 18 October 2017

Shugaba M. Buhari ya isa kasar Turkiyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a kasar Turkiyya inda yaje ziyarar aiki da kuma halartar taron kasashe masu tasowa, anan shugabanne tare da mataimakin ministan harkokin waje na kasar Ahmedt Yilzid a birnin Ankara na kasar Turkiyyar jim kadan bayan saukarshi.Muna fatan Allah yasa ya gama ziyara lafiya ya dawo gida lafiys.

No comments:

Post a Comment