Thursday, 19 October 2017

Shugaba M. Buhari yakai ziyara kabarin wanda ya kafa kasar Turkiyya

 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara kabarin mutumin daya kafa kasar Turkiyya Mustafa Kemal Artatuk inda ya ajiye fulawowin bangirma akan kabarin, wannan yana daya daga cikin tsarin ziyarar da ya kai kasar ta Turkiyya.

No comments:

Post a Comment