Tuesday, 10 October 2017

Shugaban bankin Musulunci Alhaji Umar mutallaf da matarshi ma murnar cika shekaru Hamsin da yin Aure

Shugaban bankin musulunci na Ja'iza Alhaji Umar Mutallaf da matarshi sunyi murnar cika shekaru Hamsin da yin Aure, muna tayasu murna da fatan Allah ya kara lafiya da dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment