Tuesday, 10 October 2017

Shugaban kasa M. Buhari ya gana da manyan jami'an tsaro

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi ba'asin yanda harkokin tsoro suke gudana daga manyan jami'an tsaro na kasarnan a fadarshi dake babbar birnin tarayya Abuja.


No comments:

Post a Comment