Wednesday, 18 October 2017

Shugaban kasa M. Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a yau Zai tafi kasar Turkiyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagorannci zaman majalisar zartarwa a yau Laraba kuma bayan zaman kamar yada sanarwa ta fito daga fadar shugaban kasar zai tafi kasar Turkiyya inda zai halarci taron kasashe masu tasowa kuma daga nan zai halarci ganawa ta musamman da shugaban kasar Turkiyyar Recep Tayyip Erdogan inda zasu tattauma batun dangan taka tsakanin kasashen biyu.Muna fatan Allah ya kaishi ya dawo dashi lafiya.

No comments:

Post a Comment