Monday, 9 October 2017

Shugaban kasa M. Buhari ya nuna goyon baya ga kula da lafiyar mata masu juna biyu da kananan yara

Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da uwargidanshi Hajiya A'isha Buhari kenan a wannan hoton nasu da shugaban yake nun goyon bayanshi ga wani shiri da Hajiya A'isha ta kaddamar na taimakawa lafiyar mata wajan daukar ciki da haihuwa da kuma kananan yara da samun abubuwan gina jiki na abinci daya kamata.Manyan matan gwamnoni da manyan ma'aikata sun halarci gurin taron.

No comments:

Post a Comment