Sunday, 1 October 2017

Shugaban kasa M. Buhari yakai ziyara jihar Borno

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya je jihar Borno a yau ranar daya ga watan Oktoba ranar 'yancin Najeriya, rahotanni sun bayyana cewa shugaba Buhari ya je Bornon ne domin yayi bikin ranar 'yancin tare da jami'an tsaro sannan kuma ya duba yanda suke gudanar da ayyukansu acan.


Muna fatan Allah ya sa ya gama wannan ziyara lafiya.


No comments:

Post a Comment