Thursday, 12 October 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi takardun amincewa da jakadun kasashen Benin, Mexico da Egypt

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi takardar amincewa da jakadun kasashen Benin da Egypt da Mexico zuwa Najeriya a fadarshi dake Abuja yau Alhamis.No comments:

Post a Comment