Wednesday, 11 October 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa na yau Laraba

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa, mataimakin shugaban kasa da ministoci da sauran manyan jami'an gwamnati na bangaren zartarwa sun halarci wannan zama.No comments:

Post a Comment