Friday, 27 October 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiryawa shuwagabannin majalisar tarayya liyafar cin abincin dare

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiryawa shuwagabannin majalisun tarayya, Bukola Saraki da Yakubu Dogara wata liyafar cin abincin dare ta musamman inda suka ci suka sha suka kuma tattauna batutuwan cigaba.
No comments:

Post a Comment