Monday, 9 October 2017

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi gana da gwamnonin Jigawa, Sakkwato da Yobe

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin jihohin Yobe, Sakkwato da Jigawa watau Ibrahim Gaidam da Aminu Tambuwal da Badaru Abubakar a yau litinin a fadarshi dake Abuja, sun tattauna batutuwan cigaban kasa.


No comments:

Post a Comment