Thursday, 19 October 2017

Shugaban kasar Turkiyya ya shiryawa shugaba Buhari liyafar cin Abinci

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya shiryawa shugaban kasa Muhammadu Buhari liyafar cin abinci a ziyarar aiki da shugaban kasar yaje yi, anan hotonnan na sama, shugaba Buharine da me dakinshi A'isha da diyarshi Halima da shigaban kasar Turkiyya Erdogan da matarshi Ermine suka tsaya aka dauke su hoto.

Shugaba Muhammadu Buhari ya hadu da wani dan wasan kwallon kafa dage bugawa kulub din kasar Turkiyyar me suna William Eckon a lokacin ziyarar tashi.

Muna mai fatan Alheri da kuma Allah ya dawo dashi lafiya.

No comments:

Post a Comment