Tuesday, 24 October 2017

Shugaban Muhammadu Buhari akasar Nijar wajan taron kungiyar kasashen yammacin AfrikaECOWAS

Shugaban kasa Muhammadu Buhari kenan a Birnin Niamey na kasar Nijar tare da shugaban kasar Nijar din Muhammadou Issoufou inda yake halartar taron kungiyar kasashen Afrika ta yamma, daya daga cikin batutuwan da za'a tattauna a wannan taron shine samar da takardar kudin bai daya da kasashen zasu rika amfani da ita wajan cinikayya.
No comments:

Post a Comment