Thursday, 26 October 2017

Soyayya Dadi: Ali Nuhu tare da matarshi

Babban jarumin finafinan Hausa Ali Nuhu (Sarki) kenan tare da matarshi a wannan hoton da suke rungume da juna, Allah sarki soyayya ruwan zuma, muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya ya kuma yiwa zuri'a albarka.

No comments:

Post a Comment