Thursday, 26 October 2017

Ta fashe da kuka a lokacin da take karatun Qur'ani

Allah sarki wannan yarinyar kamar yanda rahotanni suka nuna karatun Qur'ani ne take yi yayinda shauki da irin darasin da ayoyin da take karantowa suka sa ta zubar da hawaye, wani abin karin birgewa shine karamar yarinyace, muna fatan Allah ya albarkaci rayuwarta da sauran yara baki daya.  

No comments:

Post a Comment