Sunday, 8 October 2017

Ta kundumamai zagi bayan da ya ga wannan hoton nata ya mata addu'ar Allah ya shiryetaWannan baiwar Allahn ta saka wannan hoton da ake gani a sama wanda ya nuna jikinta da yawa, hatta kirjinta tsakiyar rigar sharasharane saida aka yiwa hoton kwaskwarima sannan aka sakashi anan, wani bawan Allah yaga hoton ya mata addu'ar Allah ya shiryeta ita kuwa saita kundumamai zagi.Cemai tayi  "Allah ya shiryi Uwarka".

Allah shi kyauta.

No comments:

Post a Comment