Sunday, 22 October 2017

Tattaki akan ciwon Daji: Jaruman finafinan Hausa sun halarta

 A jiyane akayi tattaki domin kawar da ciwon Daji a Najeriya wanda uwargidan gwamnan jihar Kebbi Dr. Zainab Shinkafi Bagudu take jagoranta duk shekara, jaruman finafinan Hausa da dama sun samu halarta, a wadannan hotunan akwai Ali Jita, Maryam Booth, Baba Ari, Nazifi Asnanic, Zaharadeen Sani, owner dadai sauransu.Muna fatan duk me fama da ciwon Daji na gida dana Asibiti Allah ya basu lafiya yasa kaffarane, mu kuma da bamu dashi allah ya tsaremu daga kamuwa.
No comments:

Post a Comment