Tuesday, 10 October 2017

Tauraron dan kwallo Ahmad Musa ya bude gidan mai

Tauraron dan kwallon Najeriya Ahmad Musa dake buga kwallo a Turai ya bude gidan mai me suna MYCA a garin kano, dama dai kwanakin baya Musa ya bude wani gurin motsa jiki a garin Kanon da shima ya sakawa sunan MYCA, muna tayashi murna da fata Allah ya karo arziki.

No comments:

Post a Comment