Saturday, 7 October 2017

Tsohon Dan wasan Kano Pillars Shehu Abdullahine ya lashe kyautar gwarzon dan wasan da Najeriya ta buga da kasar Zambia

Tsohon Dan Kwallon Kano Pillars, Shehu Abdullahi Wanda Ke Bugawa Nijeriya Wasane ya zama Gwarzon Dan Wasa A Wasan Da Nijeriya Ta Buga Da Zambia A Yau, Inda Aka Ba Shi Tukwicin Naira Milyan Daya.

No comments:

Post a Comment