Friday, 27 October 2017

Tsohon hoton Adam A. Zango da abokan aikinshi

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa kuma mawaki Adam A. Zango kenan a wannan tsohon hoton nashi tare da Sahura da Mawaki Abubakar Sani, lallai jiya ba yau ba, da ma can Adamu tsohon gayene, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment