Thursday, 12 October 2017

Tsohon hoton Sani Musa Danja, Zaki da Yakubu Muhammad

Jiya ba yauba, bokan juna kuma abokan aiki, fitattun jaruman finafinan Hausa kuma mawaka Sani Musa Danja, Zaki kenan tare da Yakubu Muhammad a wannan tsohon hoton nasu tun a shekarun baya, muna musu fatan alheri.

No comments:

Post a Comment