Monday, 9 October 2017

Umar Nasko tare da matarshi

Tsohon dan takarar gwamnan jihar Naija Umar Nasko kenan tare da matarshi Jamila Umar Nasko, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment