Sunday, 8 October 2017

Uwargidan shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari taje Kano ta'a ziyyar AVM Muktar

Uwargidan shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari tare da danta Yusuf Buhari da Diyarta da mijinta Zahara Buhari da Ahamd Indimi da matan gwamnonin jihohin Borno da Imo da zamfara dadai sauransu sunje Kano yin gaisuwar marigayi AVM Muktar Muhammad, marigayin ya kasance aboki ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da iyalanshi.Gwamnan Jihar Kano da matarshir Dr Abdullahi Umar Ganduje da Dr. Hafsat Abdullahi Umar Gandujene suka tarbi uwargida A'isha da tawagarta. Muna fatan Allah ya jikan AVM Muktar yakai Rahama kabarinshi.

Mij8n Zahara Buhari Ahmad Indimi kenan yake gaida Gwamna Ganduje.
No comments:

Post a Comment