Friday, 20 October 2017

Uwargidan shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari tayi ganawa da uwar gidan shugaban kasar Turkiyya Ermine Erdogan

Uwargidan shugaban kasa Hajiya A'isha Buhari tare da uwagidan shugaban kasar Turkiyya Ermine Erdogan suna ganawa a lokacin ziyarar da shugaban kasar yakai kasar Turkiyyar, muna musu fatan Allah yasa su kammala wannan ziyara lafiya su dawo gida lafiya.

No comments:

Post a Comment