Tuesday, 17 October 2017

Wa yafi iya tsalle tsakanin Umar M. Sharif da Maryam Yahaya?

Fitaccen mawakin Hausa kuma sabon jarumi ta fannin finafinai Umar M. Sharif kenan a wannan hoton nashi daya daka uban tsalle, Maryam Yahaya ma wadda suka fito tare a cikin shirin fim din Mansoor itama tayi irin wanna tsalle, cikinsu ko wa yafi iya tsallen?.
No comments:

Post a Comment