Saturday, 21 October 2017

Wadannan hotunan sun jawowa Maryam Yahaya Allah wadai

Wadannan hotunan da jarumar finafinan Hausa me tasowa Maryam Yahaya ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara tana sanye da matsatstsen wando da 'yar fingilar riga, rike da kugu sun jawo mata Allah wadai daga bakin masoyanta da dama da sukayi sharhi akan hotunan.Da yawa sunce wannan shiga bata kamata kuma ba mutuncin jarumar bane ta rika sanya irin wannan kayan tana nunawa Duniyaba.No comments:

Post a Comment