Friday, 13 October 2017

Wani Fasto ya musulunta

Image may contain: one or more people and closeup
Fasto Emmanuel kenan a da, amma yanzu sunansa Malam Abubakar. Ya karbi musulunci ne a masallcin Jum'a dake hanyar Abaji a karamar hukumar Nasarawa ta jihar Nasarawa.


rariya

No comments:

Post a Comment