Monday, 16 October 2017

Wani Matashi Ya Fito Takarar Shugaban KasaWani matashi mai suna Ahmed Buhari haifaffen garin Kontagora dake Jihar Neja ya kuduri aniyar tsayawa takarar kujerar shugaban kasar Nijeriya a kakar siyasar 2019 domin damawa da matasa.A watannin baya ne dai majalisun dokokin taraiyar Nijeriya suka sanyawa kudurin dokar rage shekarun dan takara mai taken (Not To Young To Run) wanda hakan zai baiwa matasa damar taka rawar gaban hantsi a fagen siyasar Najeriya.
rariya
Ko wannan matashi zai samu goyon bayan matasa 'yan uwanshi da sauran 'yan Najeriya?.

No comments:

Post a Comment