Thursday, 19 October 2017

Wannan ne kek din Aure mafi tsawo a Duniya?

Wani zungureren kek din Aure kenan da ya dauki hankulan mutane, da yawa daga cikin wadanda sukayi sharhi akan wannan hoton sun bayyana cewa anyi almubazzaranci wajan yin wannnan cek din kuma ya wuce gona da iri.Lura da irin zungureriyar wukar da Angon yake anfani da ita wajan yanka kek din lallai yana da tsawo sosai domin a wannan hoton ba'a dauko tsawonshi gaba dayaba.

Watakila za'a iya cewa wannan shine kek din Aure mafi tsawo a Duniya.

No comments:

Post a Comment