Tuesday, 10 October 2017

Wasu ma'aikatan bankin Zenith na jihar Kevbi sunji dadin Ganin Mansurah Isah, sun dauki hotuna da ita

Tsohuwar jarumar finafinan Hausa, matar Sani Musa Danja, Zaki Mansurah Isah kenan tare da ma'aikatan bankin Zenith na jihar Kebbi inda taje aikin gangamin wayar dakai akan cutat daji wanda matar gwamnan jihar ke jagoranta, ma'aikatan bankin sunji dadin ganin Mansura kuma sun taru suka dauki hotuna da ita.

No comments:

Post a Comment