Sunday, 8 October 2017

Wata magana da sanata Ben Bruce yayi ta jawomai Allah wadai

Sanatannan me suna Ben Murray Bruce ya gargadi mutane akan cewa indai ba daga mazabarshi mutum ya fitoba to su samamai lafiya kada wanda ya sake mai magana dangane da maganar albashin da ake biyan Sanatcin, ya kara da cewa kowa yaje ya samu sanatan mazabarshi ya kaimai korafi. Wannan rubutu da yayi a dandalinshi na sada zumunta da muhawara yasha suka matuka, mutane da yawa sunce ai ba mazabarshi kadai yakewa aikiba yanawa Najeriya aikine.
No comments:

Post a Comment