Wednesday, 25 October 2017

'Ya 'yan tsohon shugaban kasa marigaji janar Sani Abacha suna yara

Diyar tsohon shugaban kasa Fatima Gumsu Sani Abacha kenan tare da 'yan uwanta lokacin suna kana nan yara, Fatimarce ta saka wadannan hotuna a dandalinta na sada zumunta da muhawara a matsayin tuna baya, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment