Wednesday, 18 October 2017

Yakubu Muhammad rike da Hannun Rahama Sadau

Fitattun jaruman finafinan Hausa da kuma suke taka rawar gani a finafinan kudu kenan, Yakubu Muhammad da Rahama Sadau a wadannan hotunan da Yakubun ke rike da hannun Rahamar, suna cikin yin wani shirin Turanci ne me suna MTVShuga.

Hmmmmmm......

No comments:

Post a Comment