Monday, 2 October 2017

Yanda cin abincin dare na bikin Nazir Ahmad Sarkin Waka ya kasance

Wadannan hotunan yanda cin abincin dare na bikin fitaccen mawakin Hausa Nazir Ahmad Sarkin Waka da Amaryarshi Halima ya kasance kenan, 'yan uwa abokan aiki da abokan arziki sun halarci gurin wannan cin abinci, muna musu fatan Allah ya bada zaman lafiya.

No comments:

Post a Comment