Monday, 9 October 2017

Yanda Hadiza Gabon ta shiryawa yarinyar da take riko, Maryam shagali donin zagayowar ranar haihuwarta


A jiya Lahadine fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon tayi murna da shiryawa yarinyar da take riko me suna Maryam shagali dan zagayowar ranar haihuwarta, 'yan uwa da abokan arziki sun tayata murna kuma hadda kyautuka na kek an kawowa Maryam, muna tayata murna da fatan Allah ya albarkaci rayuwarta ita kuma Hadiza Allah ya saka mata da alheri ya kuma karba wannan aiki nata da takeyi.


No comments:

Post a Comment