Sunday, 1 October 2017

Yanda wasu 'yan Najeriya ke murnar ranar 'yanci

Yanda wasu 'yan Najeriya keta nuna farinciki da cikarta shekaru hamsin da bakwai da samun 'yancin kai kenan. Sun saka kaya masu ruwan kore da fari wato kalar tutar Najeriya.
No comments:

Post a Comment