Friday, 6 October 2017

Yasha zagi ta Uwa ta Uba bayan ya kushe Jamila Nagudu

Wani bawan Allah yaga ta kanshi bayan da ya kushe fitacciyar jarumar fim din Hausa Jamila Umar(Nagudu) a wannan hoton da take tare da abokan aikinta, shidai mutumin yacene "Jamila Bakiyi ba" ai kuwa sai wannan da suke tare da jamilar ya kundumamai zagi ta uwa ta Uba,  sai kuma ga Fitacciyar jaruma Hadiza Gabon itama ta fito tace yayi daidai.Ga hoton yanda abin ya kasance.
A satin daya gabatane Hadiza Gabon itama ta mayarwa da wani kakkausar ansa a yayin daya bata shawarar tayi aure lamarin daya zama kanun labarai a kafofin watsa labarai dana sadarwa daban-daban.

No comments:

Post a Comment