Wednesday, 25 October 2017

Yawan shakatawar Halima Atete:Daga Dubai zata wuce Misira:Ta hadu da Sanata Kwankwaso a filin jirgin sama

Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Halima Atete kenan tare da tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, sun hadune a filin jirgin saman Dubai lokacin da Halima ke shirin barin Dubai din inda taje yawan shakatawa ita da kannuwarta zuwa kasar Egypt watau Misira.Halima tana jin dadinta yawon shakatawa daga wannan kasa zuwa wannan kasa, muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya dawo da ita gida lafiya.No comments:

Post a Comment