Wednesday, 18 October 2017

Yayi ridda daga Musulunci zuwa wanda be yadda da Allah ba saboda kudi

Wannan labarin wani bawan Allahne me suna Mubarak Bala wanda yayi rubutu a dandalinshi na sada zumunta da muhawara na Facebook dake nuna aamar cewa yayi ridda daga addinin musulunci zuwa wanda be yaddama akwai Allah be, kuma wai Shedan ne shugabanshi kamar dai yanda rubutunnashi ke nunawa, wannan batu ya dauki hankulan mutane a shafin sosai.A cikin rubutun da Mubarak yayi yayi bayanin cewa a lokacin da zai shiga wannan bataccen addini sai da aka sashi yasha jinin Jemage da na bakar Mage, yace hakan ya sashi yaji kamar ya fasa, amma yace saboda dumbun kudin dalar Amurka da za'a bashi idan ya shiga wannan addini shiyasa kawai ya rufe Ido ya shanye jinanen.

Allah shi kyauta, ya kuma tsaremana Imaninmu a duk inda muka samu kanmu. 

No comments:

Post a Comment