Wednesday, 25 October 2017

Za'a nada Rashida Mai-Sa'a Sarautar Wakiliyar Arewa

Za'a nada fitacciyar jarumar finafinan Hausa kuma me baiwa gwamnan jihar Kano shawara ta fannin harkokin mata Hajiya Rahida Adam wadda aka fi sani da Rashida Mai-Sa'a Sarautar Wakiliyar Arewa, kungiyar masu shirya fina-finan Arewa reshen jihar Naijane zasu karrama ta da wannan Sarauta, muna tayata murna da fatan Allah ya kara daukaka.  

No comments:

Post a Comment