Sunday, 29 October 2017

Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi a gurin bikin diyar Bukola Saraki

Diyar shugaban kasa Zahara Buhari kenan da mijinta Ahmad Indimi jiya a gurin baikon diyar shugaban majalisar dattijai Bukola Saraki watau Tosin wanda aka yi a birnin Legas a katafaren otal dinnan na Eko.Anan Zahara Buharince tare da matar mataimakin shugaban kasa Dolapo Osinbajo a gurin bikin.

No comments:

Post a Comment