Tuesday, 31 October 2017

Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi a gurin bikin diyar Bukola saraki

Diyar shugban kasa Zahara Buhari da mijinta Ahmad Indimi tare da ango da Amarya, diyar shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki watau Oluwatosin da mijinta Adeniyi, wanda akayi a makon jiya a Otal din Eko dake birnin Legas.

No comments:

Post a Comment