Monday, 9 October 2017

Zaharadin Sani tare da iyalanshi

Jarumin finafinan Hausa Zaharadin Sani Owner kenan tare da iyalanshi a wannan hoton, muna mishi fatan alheri da kuma Allah ya karo soyayya da zuri'a dayyiba.

No comments:

Post a Comment