Sunday, 22 October 2017

"Zan yi tattaki a cikin Sahara babu takalmi dan kawai in je gaishe da Nafisa Abdullahi"

Lallai soyayya tana saka mutane suyi abubuwan ban mamaki da bajinta kala-kala, wanda wani zaice shi babu irin abinda zai sashi yayi irin wannan abu,  wanine ya gayawa fitacciyar jarumar finafinan Hausa Nafisa Abdullahi cewa shifa zai iya yin tafiya me nisan gaske a cikin rairai/yashi irin na Sahara, babu takalmi kawai saboda ya ganta ya gaisheta kuma tsabar son da yakematane zai sashi yin hakan.A martanin data mayarwa da wannan masoyi nata ita kanta sai da tace wannan sabon abune, sai muce wannan bawan Allah, Allah ya hadaka da Nafisa wataran dan hankalinka ya kwanta.

No comments:

Post a Comment