Monday, 6 November 2017

A cuci maza: Kalli yanda kwalliyar zamani take gyara 'yan mata

Hotunan wasu 'yan mata kenan da suka sha kwalliyar zamani wadda ta boye duk wani datti ko kurji dake fuskarsu sannan kuma aka mikar musu da hancinansu, wasu da sukayi sharhi akan wannan hotunan sunce ai wannan shine asalin a cuci maza.
No comments:

Post a Comment